ANA KUKAN TARGADE...
Part 5⃣
Avva omar yaro
(Prince av)
09032724001
"Mukhtar bawai ina nufin dole saika nemi chuchu b, ina sone kawai kazama mai tausayi akan kowace mace, banaso ace n haifi dan dke d halayya irinta bukhar" h.iyami t fada tana dafa kafadar kwalisa.
"Insha allahu hajiya n chanja daga yau zan koma yadda kike so" y fada yana goge kwalla, murmushi tai tareda hada baki ita d md wajen cewa "allah ysa"
* * *
Ihun d A.A keyi ne keta amsa kuwwa a cikin gdn, hakan y ja hnkln house maid's n gidan dan haka a guje suka sheko dan dg jin ihun bn lfy bne, ganin halin dayake ciki yasa basu bata lkci b wajen lekawa farfajiyar gdn sukai kiran maza masu hidimar gdn dansu kawo musu dauki.
Securityn A.A ke ce masa ai basu mutu b, jijiyar kansu n bugawa, dan haka basu 6ata lkci b wajen kinkimarsu dasasu a mota, sai lkcn A.A y samu nutsuwa harya dau waya y kirawo family doctor dinsu ringing daya 2 t daga "assalamu alkm" tace daga daya barin, batare daya amsa mt b yace "d.fauza kina asibiti ne"
"Eh ina nan ranka y dade" baikuma amsa mata b y kashe wayar kawai tareda direva umarnin y wuce dasu asibitin.
CLASSIC PRIVATE HOSPITAL nan asbtn d A.A d iyalinsa ke zuwa dan hk direct can direvan y nufa dsu, suna zuwa dama already ana jiransu d gadon daukar patients kasancewar yaiwa dr.fauza waya, daukarsu akai a gurguje tareda nufar dasu daki kowaccensu, kasancewar babban asbti ne kowane daya ne, A.A sai sun turi yake a farfajiya wajen, zcyrs nt faman lugude tareda yiwa tilon diyarsa d matarsa addu'ar samun sauki.
* * *
Vocal t kara kallon agogo karfe 2 y nuna dai-dai tome y tsaida chuchu? Byn 1:36 sunyi waya akan tn hny ynz kuma tajita shiru, tkuma zaro wayart btre dt gji b takuma dialling number t a karo n ba adadi, kmr sauran lokutan tn ringing amma anki dagawa harta katse.
Zuwa wannan karon kam vocal t tabbatar b lfy, zcy mugun nama nan taringa hasasho mt kodai wani mugun abunne y faru d chuchu, nan d nan sai gata tana hawaye tareda cewa a fili "alh k kare chuchu a duk inda tke" t mike jiki a sanyaye tafara tfy ita kanta bt san inda zataje b a ckn mkrntr, tfy kawai take tn goge kwalla b ruwanta d kallon d mutane ke mt, dukda kasancewar t fitacciya a cikin daliban mkrntr sbd kawancensu d chuchu dan duk wnd ysan chuchu to kuwa ysan vocal tunda sun zama tip d tyer.
"Meya same kune yau sa'ada" wata matashiyar budurwa ke tambayar vocal byn t tsaida ita.
Vocal tai saurin share kwallar idonta tareda murmushin yake "Sanah kenan me kika gani"
Sanah t kuma gyara tsaiwa "tona gankune kunata kuka har gara ke ma akan chuchu tunda ita a guje ma n ganta ko tsayawa....." Ai vocal bt bari t karasa b t tareta baki n rawa "kinga chuchun? Ina take? Meya sameta? Waya sata kukan? Gudun me take? Data gudun ina tace miki t tafi?"
Cikeda tausayawa sanah kebin vocal d kallo ganin yadda duk tabi t rude alh kadai yasan irin tarin kaunar datake m chuchu, t raya hakan a ranta, ganin taki amsawa yasa vocal d karyayyar murya t kara cewa "dan alh sanah karki 6oyan halin d chuchu ke ciki" sanah cikeda tausasawa t dafa kafadar vocal "kwantar d hnklinki sa'ada insha allahu chuchu n nan lfy, nidai dazune byn n fito dg library saina ganta tn gudu tn kuka ina mt mgn amma ko kallona batai b t wuce, tunda ng hk nace b lfy danna san hk b halayyar chuchu bace, sainace kila ko wani nata akayo mt waya b lfy dan naga t shiga mota t tafi, kema kuma saina ganki a haka, abnd ma y kara dauran kai dn ji kina tmby t halin d chuchu ke ciki, tmkr m ke baki ganta b a yau dinko?"
Da karsashi vocal t amsa "gsky ne ban ganta b sanah, munyi waya d ita akan tn hny tun dazu amma najita shiru, kuma nayu dialling numberta yakai sau 70 tn shiga amma ba'a dauka, hkn yasani tunanin ko accident tayi, shine dalilin kukana n ynz dakike tmby, amma tunda naji hk dg gareki inajin to waninne b lfyr a gdnsu hkn ys t juya bt karasa b, amma dukda hk ynz zan try naje gdnsu dan koma wanene dg gani ynd muhimmanci a duniyar chuchu" Sanah tai ajiyar zcy tareda cewa "hakane vocal inkije dan alh kice inai mt y mai jiki koma waye"
Vocal tai murmushi "zataji insha allahu"
Har bakin get sanah t rakata sannan t koma cikin skull ita, vocal din kuma tafara yunkurin tsaida keke napep, kasancewar har ynz A.kabir anka bai yarda t hau mota b, yadai aje direban dazai ringa kaita, inta gama lectures kuma yaje y daukkota.
"Hajia ina zaki" matashin mai adaidaita sahun ke tmby byn y tsaya a gabanta "forestry firtst get" t fada tareda shigewa cikin napep din batare d t jira sunyi ciniki b, y fara tafiya a hnkli tareda cewa "kudinki 200 hajia"
"Dari 2" t maimaita tana kallonsa, dan tasan in anmata muguwar tsada ankaita dg na zuwa ungwr to tabada 70 amma dan shi y kawo sata duniya wai 200 "kaga dakata basai kayi nisa b bara n sauka" tace tana gyara daurin dankwalinta, bai tsaya dinba kuma sannu sannu yaci gaba d tafiya "yanzune hajia dollar t tashi" tsaki tai tareda cewa "aikasan napep dinma a abroad (kasar waje) ake hawa, dg anyi mgn kowa y kama dollar t tashi wani baima san meye dollar b, mutane mu muke jazawa kanmu bala'i d bakunanmu mtsw" t karashe d jan wani dogon tsaki.
"Kinga bada 150 yayata alh y kaimu lfy kawai" bata tanka masa b haka shima bai tsaya tafiya sannu sannun b yaja mashin din suka tafi.
Sunje shiga link din saura kadan suyi karo d wata mota kirar ford mai adaidaitan y kauce d sauri hakan yasa vocal gwaruwa d barin adaidaitan n hagu tareda yin sufuri kanta y dako sama saigata t fado dg kan kujerar, kanta y bugu d wani karfe nan d nan saiga jini y fara wanke mata fuska.
Guri mai adaidata sahun y nema yayi parkin, yayinda shima mai motar y parker y fito yana basu hakuri dan yasan shine bashida gsky, shikam mai adaidatan kumfar baki y fara yi yana cewa ba'a kyauta masa b, mutane harsun fara taruwa jin hayaniyar mai adaidaitan, itakam vocal baiwar alh tuni jini y kwasheta t sume a ciki, ganin halin d vocal din ke ciki yasa mutane cewa su tafi asibiti kawai, asbtn dake kusa d gurin suka nufa anwa vocal duk wani taimakon datake bukata, Mai motar ne y duk kudin d aka chaja yayinda mai napep mutunci d kamalar mutumin y kashe ms bakin tsanwa.
"An mata allurar bacci ne sai zuwa nanda awa daya zata farka" nurse din ke fada musu tareda karasa ficewa dg cikin dakin, mai motar y kalli mai napep din "ka kara hakurin malam tsautsayi ne"
Y gyada kai shima dan y rigada y saduda cikin karyar d kai yace "b komai alh y kiyaye gaba"
"Y sunanka ne" y tmbyeshi, d girmamawa yce "sunana saheen"
"Ok saheen dan alh inaso ne zan tafi kaduna kuma jirgin dazanbi karfe 3:00 zai tashi, kaga ynz kuma 2 harda 45 dan alh inta tashi ai mata y jiki, g wannan inda wata bukatar" y waro 5000 y bashi, ykuma kirgo wata 5000 "wannan kuma naka ne bisa 6ata mk lkci d akai kaima" hannu biyu saheen ys y kar6a ynt zubawa alhjn godiya, dan shikam dg nan in marar lfyr t farka yn kaita gd shima gd zaiyi y tashi dg aikin yau, irin wannan kudi dy samu ai jiki d jini....
Har bakin motarsa y rakashi, dazai tafi y zaro complementary card dinsa y bashi d cewa koda d wata mtslr alh y kiyaye, "insha allahu m b komai yallabai" cewar saheen dake karasa rufe ms murfin motar "alh yasa to" alhajin shima y fada tareda jan motar yabar farfajiyar asbtn, har y fice saheen n faman daga masa hannu, komawa yai cikin dakin tareda zaman jiran farfadowar vocal.
Awarta daya d 'yan mintuna tafara motsi d gudu saheen yaje y kira likita, koda suka karaso harta mike tana dube dube, "yawwa bawan allah ina mayafina d jakata in wuce" t fada tana kallon saheen.
Yana satar kallon likitan yake cewa "kidai tsaya a tabbatar d komai nml saimu tafi ko likita" vocal har zt musa ms amma kwarjini d kamalar likitance tasa t kasa tankawa, saita koma t zauna kawai.
Likitan y gama dubata b sauran komai y rubuta magangunan ciwon dake goshinta, tareda cewa "wannan inkun fita ku siya a clinic taci abnci saita sha ynz" y mikawa saheen takardar y karba d cewa "zamu iya tafiya kenan doctor"
"Eh zaku iya tafiya allah y kara sauki" y fada tareda ficewa dg cikin dakin.
A cikin kudin yasai mata magungunan gaba daya m 1500 kudin y kama, dan haka a 5000 y dauka y bayar, maltina yasai mt t karba tasha dan itama a gejin tn bukatar abincin sosai, tasha maganin tareda zuba sauran a cikin jakarta, byn t gama abnd take y ja napep din suka ci gaba d tafiya.
Koda sukaje gidan A.A tun a bakin get mai gadin ke bt lbrn abnd y faru, a rikice t dubeshi "suna wane asibiti"
"Ban sani b wlh, amma dai classic private hospital nan asbtn dasuke zuwa, bazai wuce ynzuma suna can b"
T dubi saheen tareda cewa su wuce asbtn kawai, byn t sauka a bakin asbtn tn kokarin bashi kudinsa y miko mt 3400, bata kar6a b saidai t kare masa kallo d cewa "ta mecece" y rausayar d kai shima "mai motar damukai karone y bada 5000 yace ai miki hidima inkin farka, to ansai mgni n 1500, 100 kuma ansai maltina wannan canjin ne nake baki dan naki ne nima y bani tawa 5000 din"
Tana gm jin bayanin t girgiza kai tace "karka damu ngde nabar mk, karamcin dakaimin kadai y isheni, inda wani a asbtn nan d guduwa zaiyi, dan haka k rike n bar mk" tana gama fada t juya t nufi tangameman get din asibitin, bt tsaya saurarar godiyar d saheen ke kwarara mt b.
Bt sha wahala b wajen gano inda suke, har ynzn A.A hnklinsa a tashe yake dan har lkcn likitocin basu fito b, vocal t karasa gurinshi tareda gaidashi cikin kasalallar murya, y amsa shi baima g ciwon dke goshinta b dan tsabar rudewa.
Adaidai lkcn likitocin dake dakin h.deejah suka fito, d sauri A.A d vocal suka karasa danjin meke akwai "karka damu alhj zata sami sauki very soon, jininta ne y hau d alama taji wani lbr daya razanata ne" dr.fauza ke musu bayanin t ci gb d cewa "zuwa 6:00 zata iya farfadowa k...." Bata karasa b A.A y tareta "dr.fauza chuchu fa"
Kofar dakin d chuchu ke ciki t kalla "saidai mu jirayi fitowar likitocin dake gurinta alhj, amma dai ita Hajia zaku iya shiga gurinta ynz, saidai kar ayi hayaniyar dazata tada ita, munfi so t tashi dan kanta"
"Zamu kula doctor" cewar vocal dan A.A kam tuni yai gaba.
A bakin gadon suka tsaya duk su 2 suna kare mt kallo, jikin nata kam yayi sauki sosai b laifi, godiya g allah a jejjerai A.A keyi tareda goge kwallar farin cikin datake tarar masa, dukda baisan halin d chuchu ke ciki b, sun dan jima a ciki kafin su fito arrivers din sukuma cin dako dan jiran fitowar likitocin dake gurin chuchun, minti kusan 15 sannan bude kofa suka fito su 5 duk maza, tun dg kallon fuskarsu gaban A.A d vocal ke faduwa, shiyai karfin halin cewa "doctor..."
Bai karasa b y dakatar dashi d hannu "k sameni a office" yana gama fada y wuce, b musu shima A.A din y rufa masa baya.
Vocal d aka bari d zare ido t nufi kofar dakin t murda amma saita jita gam alamar an kulleta d key, t taga t leka dan ganin halin chuchu ke ciki. B karamin tashin hankali tashiga b ganin halin d chuchu ke ciki, ansa mata oxygen g wani irin inji ita dabata m ta6a ganinsa b an kinkima mt a kirji, kallonta kadai y isa sa mutum mai imani kuka "wai chuchun ta chuchun gayu ce cikin wannan halin" t durkushe a gurin kawai tn kuka mai tsuma zcy.
Dai-dai lkcn A.A y karaso shima yana goge hwye d handkerchief dinsa d sauri vocal t tareshi "dady mai docton yace" t fada cikin ci d zuci, "sa'ada banda hawan jini chuchu har ciwon zcy tanada shi, gashi sunce ta tafi coma (dogon suma) farkawarta sai lkcn d alh y so kawai"
Hannu vocal t dora A ka dacewa "n shiga 3 dady chuchun keda hawan jini harda ciwon zcy" muryarta ta karye taci gaba d kuka.
"Abnd n kasa ganewa kenan sa'ada me ayeesher tasa a ranta harya saka mt wadannan manyan ciwukan, kece kawarta kin fimu sanin cikinta danba komai d ayeesher zata gaya miki zata iya gaya mn b, sa'ada ki taimakeni ki gayamin me chuchu ke so, nikuma nai alkawarin zan nemo mata komai menene indai akwai shi a fadin duniyar nan, kodan n inganta rayuwar 'yata kwalli daya dana mallaka duk fadin duniya...."
Shiru vocal tai tafara hada bara d bana, ita tama rasa to me chuchu t rasa, ta duba komai n jin dadin rayuwa tanada shi babu abinda ta rasa sai soyayya, soyayyar m t mutum daya, kenan indai zaton t gsky ne chuchu akan son Kwalisa ne ciwukan nan suka aureta bata tsaya ja in ja b tace "SOYAYYA !!!"
d mamaki shima y kalleta "soyayya?" Y maimaita d salon tmby.
Kai t gyada alamar tabbatarwa "soyayya dady, chuchu t rasa soyayyar wnd take matukar so a rayuwarta, wnd shi kuma bana jin a fadin duniyar nan yanada wacce y tsana sama d ita, soyayyar Kwalisa ita kadai chuchu t rasa dady, k taimaka kasa baki dady y so ta" ta karashe tana fashewa d wani sabon kukan.
A.A gaba daya kansa y riga d y kulle, haka kawai gabansa ke faduwa da jin sunan d vocal t ambata "KWALISA! KWALISA!! KWALISA!!!......" yaci gaba d nanatawa a fili
😳tofa ko Kwalisan n samuwa, kmr yadda A.A yaiwa kansa alkawarin samawa 'yarsa duk abnd take so, inya samun ma ita chuchun zata soshi kuwa? Tunda a karshen 2 tace ko ciwon sonsa zai kasheta t rabu dashi har abada, wanne zaifi tasiri tsakanin alkawarin A.A dana 'yarsa?
Mu tara a
ANA KUKAN TARGADE...6⃣
Dan jin wadannan bayane dama wanda ban ambata b
Ngde
Prince av
09032724001
No comments:
Post a Comment